Wani Kirista ya jawo cece-kuce bayan da yace Hijabi na Kirista ne amma Musulmai suka musu kwace.
A cewarsa, Musulmai da yawa mazauna Amurka yanzu sun daina saka Hijabi.
Saidai da yawa sun ce me yasa kiristocin basa saka Hijabin?