Bidiyon tauraruwar fina-finan Hausa, Rayya da ya bayyana inda aka ganta sanye da kaya ba dankwali ya dauki hankula a kafafen sadarwa.
Wasu dai saboda irin yanda ta bayyana a Bidiyon suna cewa ba ita bace.
Menene ra’ayinku akai?