Thursday, February 26
Shadow

Wannan matar me suna Valentina Gomez ‘yar kasar Amurka nason a haramta Addinin Musulunci a cikin kasar Amurka

Wata mata me tsatstsauran ra’ayi me suna Valentina Gomez ta nemi a hana Addinin Islama a cikin jihar Texas.

Ta bayyana hakane a yayin da ta je wajan wani taron musulmai ta afka musu da zagi da cin zarafi.

Dama dai matar ta yi suna sosai wajan rashin kunya da nuna kiyayya ga Addinin Musulunci.

Saidai da yawan Amurkawan basu yadda da wannan ra’ayin nata ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya aika da sunan Màtàccè ga majalisa a matsayin wanda zai baiwa mukamin Jakada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *