
Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda ya nuna yanda wani me gidan haya ya watsawa wani mutuk kaya waje bayan da kudin hayarsa suka kare.
Saidai abinda ya fi baiwa mutane mamaki shine mutumin na can a hannin Tshàgyèràn Dhàjì ana faman yanda za’a karboshi.
Kuma me gidan ya sani amma yace ba ruwansa.