Wani dan Igala wanda yace yayi ridda daga Musulunci yace mahaifinsa ne ma ya kawo Musulunci Igala amma shi yayi ridda.
Saidai yace ana masa barzanar Khisa.