Wednesday, April 8
Shadow

Wata mata ta Shekye aurenta saboda rikicin kudin kwalliya da mijinta ya ki bata

Wata mata ta kashe aurenta saboda rikicin kudin kwalliya da mijinta ya ki bata.

Wasu dai sun bayyana cewa zata yi dana sani inda wasu ke cewa ta yi daidai.

https://twitter.com/__leenaaa/status/1980861476865716315?t=ACUxPOulIZpsimyuo2ASGg&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata 'Yar'adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *