
Malam Lawal Triumph ya mayarwa da Sheikh Ibrahim Maqari da martanin cewa, yanzu ya wuce cewa, Hadisai na taba Janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yanzu yana cewa har Ayoyin Qur’ani suna taba mutuncin Annabi.
Malam Lawal ya saka muryar Sheikh Ibrahim Maqari inda yake cewa, Sayyidna Umar(RA) yana dukan wani saboda yana yawan karanta Abasa watawallah.
Saurari martanin anan: