
Daga Ƙarshe Jam’iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa’i Na Tsawon Shekaru Talatin.
Kwamitin ayyuka na kasa, na Social Democratic Party, ya kori tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga jam’iyyar.
SDP ta ayyana El-Rufai a matsayin wanda ba zai iya alaƙanta kansa da jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru 30 masu zuwa.
Menene ra’ayinku?