Wednesday, April 8
Shadow

Wata Sabuwa: Jam’iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa’i Na Tsawon Shekaru Talatin.

Daga Ƙarshe Jam’iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa’i Na Tsawon Shekaru Talatin.

Kwamitin ayyuka na kasa, na Social Democratic Party, ya kori tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga jam’iyyar.

SDP ta ayyana El-Rufai a matsayin wanda ba zai iya alaƙanta kansa da jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru 30 masu zuwa.

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Da Duminsa: An kama karin wani Tsohon janar kuma Dan sarauta daga jihar Naija da ake zargi na da hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *