
Rahotanni daga jihar Legas na cewa wannan matar ta je ofishin ‘yansanda dake Panti inda ta ce ta kawo karan ranane.
Tace zafin ranar yayi yawa shiyasa tace bari ta kaiwa ‘yansandan korafi.
Lamarin ya jawo muhawara me zafi inda wasu ke cewa anya Lafiyarta Qalau kuwa?