Friday, April 3
Shadow

Wata Sabuwa:Malama Jamila Abubakar ta zargi Malam Aminu Daurawa da Qarya a cikin watan Ramadana

Wannan wata malamace me suna Malama jamila Abubakar da ta zargi Malam Aminu Ibrahim Daurawa da Qarya a cikin watan Azumin Ramadana.

Ta bayyana hakane a wani karatu da ta yi inda ta zargi malam da bayar da wani labarin muqabala da aka yi tsakanin dan Qalaqato da dan Dariqa na Qarya a cewarta.

Karanta Wannan  Kotu ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu dan yanke hukunci ciki kan neman Belin da Abubakar Malami yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *