Wednesday, January 7
Shadow

Wike Yace Hadakar ADC bata da Amfani inda yayi kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da ita

Kuyi watsi da jam’iyyar ƙawance ta ADC – Wike ya roƙi ƴan Najeriya

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya roƙi ƴan Najeriya su yi watsi da jam’iyyar ƙawance ta ADC a yunƙurin ta na dunƙulewa domin yin takara a zaɓen 2027.

Ya ce wannan haɗin gwiwar ba shi da wani amfani domin PDP ce kaɗai jam’iyyar da za ta iya ƙalubalantar APC a zaɓen 2027

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar kebbi ta rage awanni aiki ga ma'aikatan jihar saboda Azumin watan Ramadana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *