Wannan malamin ya bayyana cewa ya halatta idan mutum yana da mata ya saketa, ya auro kanwarta wadda suke uwa daya uba daya.
Yace abinda aka Haramta shine hadasu a lokaci daya mutum ya aura.