Wednesday, April 8
Shadow

Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da tawagarsa har sai da yara ‘yan Makaranta suka gama wucewa a hanya

Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya dakatar da tawagarsa har sai da yara ‘yan Makaranta suka gama wucewa a hanya.

Wannan ya faru a hanyarsa ta koma wa gida, bayan ya halarci daurin auren ‘yar gwamnan jihar Katsina, A’isha Dikko Umar Radda.

Karanta Wannan  Nnàmdì Kanu ya karyata lauyan da ke kare shi ana tsaka da zaman kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *