Wednesday, November 19
Shadow

Da Duminsa: A karshe dai EFCC ta yi nasarar cafke Tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL

Rahotanni da hutudole ke sami na cewa yanzu haka tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari ya shiga hannun EFCC.

Tun ranar Juma’a ne dai EFCC ta yi nasarar cafkeshi inda aka fara masa tambayoyi shi da wasu tsaffin ma’aikatan da aka kamasu tare.

Rahotannin sun ce zai kwashe karshen makonnan a hannun EFCC inda za’a ci gaba da tuhumarsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wani masoyin Buhari da ya tashi daga Bauchi zuwa Daura a Keke dan yawa iyalan tsohon shugaban kasar gaisuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *