Monday, December 15
Shadow

‘Yan kasar China, Labanon da Indiyawa na zuwa Najeriya chirani amma ku kuna tafiya kasashe Turawa Chirani>>Sanata Shehu ga matasa

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, a yayin da ‘yan kasar China, Indiyawa da Labanan ke zuwa Najeriya chirani da neman kudi.

Su kuma ‘yan Najeriyar na zuwa kasashen Turawa nema kudin.

Yace shin menene ‘yan wadancan kasahen suka gani a Najeriya da matasan Najeriya basu gani ba?

Karanta Wannan  Yawaitar rashin Aure na karuwa ne saboda mata suna yadda maza na Aikata Alfasha dasu>>Inji Dan majalisar jihar Nasarawa High Chief Otaru Douglas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *