Friday, December 5
Shadow

‘Yansanda 5 sun Rigamu Gidan Ghàskìyà bayan Khàrìn Kwantan Bauna a jihar Bauchi

Yansandan Najeriya 5 ne suka rigamu gidan gaskiya bayan Harin Kwantan Bauna da aka Afka musu a jihar Bauchi.

Lamarin ya farune a kauyen Sabon-Sara dake karamar hukumar Darazo ta jihar inda aka kira ‘yansanda dan su kawo dauko kan rikicin makiyaya da manoma.

Saidai bayan isarsu wajan wasu ‘yan Bìndìgà sun Afka musu da hari inda aka Khashye ‘yan Bìndìgàr da yawa.

Daidai ‘yansanda 5 ma sun rasa rayukansu.

Wadanda suka rasa rayukan nasu sune :

  1. DSP Ahmad Muhammad (SID)
  2. ASP Mustapha Muhammad (10 PMF)
  3. Inspector Amarhel Yunusa (10 PMF)
  4. Inspector Idris Ahmed (10 PMF)
  5. Corporal Isah Muazu (AKU)
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wani dan siyasa ya taba tasowa tsakar dare ya kawo min kudade masu yawa amma naki karba>>Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *