Saturday, November 15
Shadow

YANZU-YANZU: Ƴan Matan Najeriya Sun Lashe Kofin Kasashen Afrika Bayan Sun Yi Nasara Kan Morocco Da Ci 3-2

Ƴan Matan Najeriya Sun Lashe Kofin Kasashen Afrika Bayan Sun Yi Nasara Kan Morocco Da Ci 3-2

A karo na 10, Super Falcons ta Najeriya tana zama zakarar Afirka.

Su ne kungiyar kwallon kafa ta mata da suka fi samun nasarar lashe gasar a tarihin Afirka.

Fagen Wasanni

Karanta Wannan  Bayan Kammala aikin Hajji, Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa Umarah

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *