
Ƴan Matan Najeriya Sun Lashe Kofin Kasashen Afrika Bayan Sun Yi Nasara Kan Morocco Da Ci 3-2
A karo na 10, Super Falcons ta Najeriya tana zama zakarar Afirka.
Su ne kungiyar kwallon kafa ta mata da suka fi samun nasarar lashe gasar a tarihin Afirka.
Fagen Wasanni
Good