Sunday, July 26
Shadow

Yanzu-Yanzu: Duka ƴan majalisun adawa na tarayyar daga jihar Katsina sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Yanzu-Yanzu: Duka ƴan majalisun adawa na tarayyar daga jihar Katsina sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

Waɗanda suka sauya shekar sun haɗa da Honorable Salisu Yusuf Majigiri na mazaɓar Mashi/Dutsi, Honorable Aliyu Iliyasu na mazaɓar Batsari/Safana/Danmusa, Honorable Abdullahi Balarabe Dabai na mazaɓar Bakori/Danja.

Dukkan su sun bayyana rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP a matsayin dalilin sauya shekar ta su.

Karanta Wannan  Ana zargin Shugaban hukumar CAC, Magaji ya sayi gidan dala $200,000 a kasar Morocco yayi aure, saidai auren be dade ba ya rabu da matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *