Thursday, May 8
Shadow

YANZU-YANZU: Jam’iyyar SDP ta fitar da sanarwar cewa ta gano Gwamnatin APC na shirin kama Malam Nasiru El-Rufai

Jam’iyyar SDP ta fitar da sanarwar cewa ta gano Gwamnatin APC na shirin kama Malam Nasiru El-Rufai

Wannan dai ya faru ne sakamakon yadda jama’a ke dafifi suna ficewa daga APC.

SDP ta ce ana son a kama El-Rufai da wasu jiga-jigan jam’iyyar ne domin tsorata jama’a su daina ficewa daga APC

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya zata rage yawan danyen man fetur din da take sayarwa da matatar man fetur ta Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *