Friday, December 26
Shadow

‘Yar Najeriya data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo a mashin din bayan kwashe kwanaki 72

‘Yar Najeriya kuma ma’aikaciyar Kwastam, Akpevwe Ogboru data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki 72.

Bayan dawowarta ta samu kyakkyawar tarba a hannun abokan aikinta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karin Farko Musulmi ya zama magajin garin New York City, na kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *