Friday, December 5
Shadow

Yaron Sojannan da muka lara dashi jiya sam bai da Kunya ga girman kan tsiya>>Inji Ministan Abuja, Nyesom Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa Sojan Ruwa da ya hanashi shiga wani Fili Jiya bashi da da’a sannan yana da girman kai.

Ministan ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Lere Olayinka a yayin da ake hira dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Yace abin mamaki shine yanda ko da aka kira shugaban sojoji CDS aka baiwa sojan bai wani nuna kaduwa ba.

Lamarin rikicin Wike da Sojan ne babban labarin da ake ta tattaunawa akansa a fadin Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Yanda Matar aure ta kama Mijinta yana cin Amanarta da yayarta uwa daya uba daya a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *