
Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, yin garkuwa da dalibai yafi sauki fiye da ace a kàshè mutane ko sojoji.
Ya bayyana hakane a hirar da BBC tayi dashi.
Yace idan dai daliban za’a sakesu ba tare da cutarwa ba, toh hakan yafi sauki fiye da yin garkuwa da mutane.