Tuesday, March 17
Shadow

ZABEN 2027: Ba Muśĺim-Mùšĺìm Bà, Ko Mùmìñi-Mùmìñi Ne Ba Za Mu Zaba Ba, Inji Wani Fusataccen Ĺimàmi, Malam Abubakar Mai Imani

Malamin ya bayyana hakan ne a yayin da yake hudubar sallar Juma’a a masallacin Juma’a na unguwar Tudun Wada dake garin Mararraba a jihar Nasarawa. Inda ya ce an bar talakawa cikin damuwa saboda salon mulkin mùšĺim-mùšĺim da suka tallata lungu da sako.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kalli Hotuna:Bayan cece-kuce Kwankwaso ya jewa Iyalan Shugaba Buhari ta'aziyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *