Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa rantsuwa da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) daidai yake da rantsuwa da Allah.
Ya bayyana hakane a wajan wani Maulidi da ya halarta.