Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Inyamura ta dinkawa dan Arewa sabbin kaya bayan da ta ganshi kullun da kaya daya

Wannan wata Inyamura ce data dinkawa wani dan Arewa da yaje cirani kudu yana wankin takalmi sabbin kaya.

Tace kullun tana ganinsa da kaya daya.

Tace bata san menene matsalarsa ba amma shine tace bari ta masa dinki.

Karanta Wannan  Da Duminsa:'Yansanda sun mamaye Otal din Azir da Azir Arena mallakin Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami dake tsare a hannun EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *