Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kofar jirgin sama ta balle ta fado kasa wanda hakan yasa yayi saukar gaggawa a Abuja

Wani Jirgin sama a Abuja daya tashi daga filin Nnamdi Azikiwe zuwa Lagos, Kofar Jirgin ta balle ta fado kasa.

Hakan yasa dole Jirgin yayi saukar Gaggawa a Abujan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Har yanzu ina bin Naziru Sarkin Waka bashin kudin lefen aurensa dana hada masa bai biyani ba>>Inji Rashida Mai Sa'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *