Saturday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyo, yanda aka tursasa wani barawo cin Attarugu da Tafasashshen ruwan zafi

Wannan wani barawo ne da aka kama inda aka tursasa masa cin Attarugu da ruwan zafi.

An watsa bidiyon nasa sosai inda wasu suka ce bai dace ba:

Karanta Wannan  Hotuna: Kalli 'yansandan Najeriya na rera sabon taken Najeriyar ta hanyar karantawa daga wayarsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *