Friday, December 5
Shadow

Bidiyon fasto na rawa da Kàrùwà a gidan rawa(Club) ya dauki hankula

Wani Bidiyo ya nuna yanda wani Fasto yake rawa da Karuwa dake kusan tsirara a gidan rawa.

Daga baya an ga Faston a Coci yana waka da rawa.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki sosai,.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Yadda Aka Rantsar Da Sabon Shugaban Jam'iyyar APC A Gaban Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *