Tuesday, March 18
Shadow

Kalli Cristiano Ronaldo tare da yariman Saudiyya

Tauraron dan kwallon kafar kungiyar Alnasr kenan Cristiano Ronaldo tare da yariman kasar Saudi, Muhammad Bn Salman.

Sun hadu ne a wajen taron tunawa da ‘yan mazan jiya na kasar.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan Rahama Sadau data saki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *