Tuesday, February 3
Shadow

Mata ta Gari: Kalli Yanda wata matar aure ke shan yabo saboda baiwa mijinta abinci kala-kala

Wata mata da bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta tana baiwa mijinta abinci kala-kala ta sha Yabo.

https://www.youtube.com/watch?v=BEQOuBeIpGs?si=03gW2Dv3FgbYNUBa

Da yawa sun bayyanata da cewa mace ta kari ce.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A karshe dai an samo me karanta Qur'ani a mintuna 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *