Monday, April 6
Shadow

Majalisa bata ki tantanceni ba, Tinubu ne ya fasa bani mukamin Minista>>El-Rufai

Tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa majalisar tarayya bata ki amincewa dashi ba a matsayin minista.

Yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne ya fasa bashi mukamin na minista.

El-Rufai ya bayyana hakanne a yayin ganawar da aka yi dashi a gidan talabijin na Arise TV.

Maganar nada El-Rufai Minista dai itace abinda ta jawo har aka samu tsamin dangantaka tsakanin El-Rufai da gwamnatin Tinubu.

Karanta Wannan  Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Mijina Kulawar Da Ko Budurwa Ya Aura Ba Za Ta Ba Shi Ba, Inji Anti Sameera Mai Shekaru 39, Wadda Ta Auri Matashi Dan Shekara 27 A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *