Saturday, April 26
Shadow

Kalli Hotuna: Matan dake aiki a cikin jirgin sama na Azman Air sun saka Hijabi maimakon kayan dake nuna Tsiraici

Matan dake aiki a cikin jirgin sama na Azman Air aun saka Hijabi maimakon kayan nuna tsiraici da aka saba sakawa.

Kuma hakan ya kayatar da mutane sosai:

Karanta Wannan  'Yansandan Kano sun kama matashiyar da ake zargi da satar wayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *