Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: An kara samun matashin Najeriya ya auro tsohuwar baturiya

Wannan wani matashin Najeriya ne da ya auro tsohuwar baturiya.

Matashin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga ya kaiwa iyayensa matar dan su gana.

Karanta Wannan  TIRƘASHI: An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *