Sunday, May 18
Shadow

Kalli Bidiyo yanda aka wulakanta wani barawon Kunin Aya inda aka sashi yace shi barawo ne ya saci kunun aya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan wani mutum ne da aka kama a wani Shago a Abuja ya saci kunin Aya.

Bayan kamashi an sashi ya rike takardar da ta ce ni barawo ne na saci kunun aya.

Daga baya dai an barshi ya tafi ba’a masa komai ba.

Mutanene suka roki me shagon ya kyaleshi.

Karanta Wannan  Akpabio ya kai Sanata Natasha Akpoti kara kotu kan takardar Hakuri da shagube data yi masa, Yace yana son Kotu ta sa Natasha ta goge Wasikar a shafinta na sada zumunta sannan ta bashi Hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *