Monday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Ina masu neman tafsirin malam Attalili Attagazuti, to gashi

Mutane da yawa na ta tambayar tafsirin malam Rigigi, watau Attalili Attagazuti.

Wasu na tambayar anya ma yana yin tafsirin?

Dalilin hakane yasa da muka yi karo da bidiyon sa muka kawo muku shi.

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Sunayen maza masu dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *