Sunday, May 18
Shadow

DA DUMIDUMINSA: Gwamna Bala Na jihar Bauchi Ya Bada Umurnin A Mayarwa Da Almajiran Marigayi Sheikh Idris Dutsen Tanshi Filin Idi Na Games Village Da Aka Kwace A Baya

Gwamna Bala Ya Bada Umurnin A Mayarwa Da Almajiran Marigayi Sheikh Idris Dutsen Tanshi Filin Idi Na Games Village Da Aka Kwace A Baya

Wannan na zuwa ne a yayin ziyarar Ta’aziyyar da Gwamnan ya kai zuwa Majalisin Malamin dake Dutsen Tanshi a nan Bauchi.

Karanta Wannan  Allah Ba Ya Son Atiku Da Mukiñ Nijeriya, Duba Da Yadda Ya Sha Kaye A Zabe Har Sau Shida, Inji Daniel Bwala, Hadimi Ga Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *