Matashiya me suna Nancy ta bayyana cewa ‘yan Mata sun mayar da kansu zawarawa dan haka yanzu ba’a gane banbancin Budurwa da bazawara.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok wanda ya dauki hankula sosai.
Me zaku ce?