Saturday, December 13
Shadow

Jajirtaccen Dan Sanda DCP Abubakar Guri Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.

Jajirtaccen Dan Sanda DCP Abubakar Guri Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Jajirtaccen Dansanda Mukkadashin Kwamishinan Yansanda (Deputy Commissioner Of Police) Abubakar Mohammed Guri Rasuwa, Yau Litinin.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Karanta Wannan  Ta rigamu gidan gaskiya a dakin Saurayinta bayan data kai masa ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *