Friday, January 23
Shadow

Da Duminsa:A yau ake tsammanin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo Najeriya

Bayan shafe makwanni 3 baya nan, a yau, Litinin, 21 ga watan Mayu ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo Najeriya.

Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a kafar X.

Zuwa yanzu dai shugaba Tinubu ya shafe kwanaki 19 baya Najeriya inda fadar shugaban kasar tace ya je Turai ne hutu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Sarkin Mota ya raba gaddama ta karshe, yace Motar Naziru Sarkin Waka ta fi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *