Wednesday, May 21
Shadow

Menene matsalar wannan kayan nawa, naje coci dasu amma Fasto ya koreni wai nayi shigar banza>>Inji Wannan matashiyar

Matashiya ta bayyana cewa taje coci sanye da kayan da take ganin basu da wata matsala amma Fasto ya gaya mata cewa ta yi shigar banza.

Matashiyar me suna Isabella Onyeka ta saka Bidiyon kayan a shafinta na Tiktok inda take tambayar menene matsalar kayan nata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Siyasar APC ya sha Ihun bama so sannan aka koreshi a jihar Katsina bayan da ya je yakin neman Zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *