Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki 19 a Turai yana hutawa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Najeriya a yau, Litinin bayan kwashe kwanaki 19 a Turai yana hutawa.

Dama dazu da rana fadar shugaban kasar tace yau zai dawo Najeriya.

Da farko dai an bayyana cewa sati biyu shugaban kasar zai yi amma daga baya sai gasho ya wuce hakan, wanda lamarin ya fara saka ‘yan Najeriya cikin damuwa.

Karanta Wannan  Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana abokan sana'arsa da suka mai kyauta, ciki hadda jarumar data bashi Naira Miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *