Friday, December 12
Shadow

Kasar Amurka zata fara biyan mata dala Dubu biyar sama da Naira Miliyan 7 idan suka yadda su haihu sannan duk wadda ta yadda ta haifi ‘ya’ya 6 za’a bata lambar yabo

Gwamnatin shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta fito da sabon tsarin karfafa mata su rika haihuwa dan kara yawan mutane a kasar.

Rahoton yace duk macen da ta yadda zata haihu za’a bata Dala dubu 5, kwatankwacin sama da Naira Miliyan 7 kenan a kudin Najeriya.

Hakanan duk macen da ta yadda ta haifi ‘ya’ya sama da 6 za’a bata lambar girmamawa ta musamman.

Karanta Wannan  Akan Bashin Naira Dubu 300 Da Ake Binsa, Kotu Ta Siyar Da Gidansa Na Kusan Milyan 20 A Naira Milyan Biyu A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *