Thursday, September 3
Shadow

Innalillahi Wa inna Ilaihi Raji’un: Kalli Yanda shafin Ma’aikatar Harkokin cikin Gida ta Najeriya suka wallafa Bidiyon bàtsà, watau Blù fìm

Shafin ma’aikatar harkokin cikin gida na Najeriya a dandalin X sun wallafa Bidiyon batsa wanda aka fi sani da Blùè Fìm.

Abin ya zowa mutane da mamaki ganin cewa shafine na gwamnati.

Saidai wasu sun ce me kula da shafinne ya manta bai canja shafinba ya ke ya wallafa wannan abin Kunya.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce da Allah wai da shagube.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar Shugaban kasa fastuwace, Gwamnan CBN shima Fastone, Shugaban INEC shima Fastone, shugaban EFCC shima Fastone dan Allah a nuna min ma'aikata daya da Wani Shehin Musulunci yake shugabanta>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *