An daura auren fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara da babbar hadimarsa Aisha Humaira a birnin Maiduguri na jihar Borno. Wane fata kuke masu?