Friday, November 6
Shadow

SO GAMON JINI: Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala ya fito daga Sara ƙaramar hukumar Gwaram dake jihar Jigawa.

Ko ya kuke kallon wannan sadaukarwa?

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gaskiya da Wahala a samu kamar babanmu wajan kula da gida, Sannan mutum ne me tauhidi>>Inji Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, watau Zahra Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *