Friday, December 5
Shadow

Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya.

A jiya Juma’a ne dai aka daura auren Dauda Kahutu Rarara da amaryarsa, Aisha A Birnin Maiduguri na jihar Borno.

Rahotanni sun ce Rarara ya biya sadakin Naira 500,000 sannan kuma ya yiwa A’isha Humaira Akwatuna 50.

Karanta Wannan  Ana zargin an baiwa wasu 'yan Jam'iyyar APC Mukami a hukumar zabe dan su taimakawa Shugaba Tinubu ya ci zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *