Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Hoto da Bidiyon kabarin Fafaroma Francis bayan binneshi

Hoton kabarin marigayi Fafaroma Francis kenan bayan binneshi.

A yanzu an bayar da dama ga masu ziyarar kabarin, zasu iya ziyartarshi.

Karanta Wannan  Shugaban Kwamitin Da'a na majalisar Dattijai zai bar jam'iyyar sa ta Labour Party zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *