Tuesday, May 20
Shadow

Mace ta Gari: Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

Bahijja ta bayyana hakan ne a hirar ta da Tubeless Media.

Saidai wasu na ganin ba kowace mace ce za ta iya yi wa mijinta irin wannan biyayyar ba!

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Ji yanda 'yansanda suka kamo hadda matar aure a wani samame da suka kai Otal a Jihar Naija, Abinda mijin matar ya mata a ofishin 'yansanda ya bayar da mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *